<a href="https://lovegodgreatly.com/hausa/give/">Gudumawa</a>

ANA BA DA GUDUMAWA NE KUMA BA DOMIN RIƁA BA

Manufan Love GOD Greatly ya na samu cigaba ne ta wurin karimcin masu bada gudumawa da kuma ta wurin sayar da littafin binciken Littafi mai Tsarki a yanan gizo. Love GOD Greatly Kungiya ne wadda ba na riɓa ba ne bisa ka’idan 501(c)(3) kuma na cikin kulan yan kwamitin gudanarwa domin ba da cikakken lisafi.

Dukan kuɗin da aka samu daga sayar da litattafen binciken Littafi mai Tsarki ana mayar cikin wannan aikin, domin ya taimake mu fassara kowani bincike cikin harsuna fiye da 20. Domin cigabar manufar mu na taimakon mata su kaunaci Allah da dukan rayuwan su… ta wurin binciken Littafi mai Tsarki, fassara, mace ɗaya a lokoci guda, mu na ba da dubban kayakin yin bincike zuwa ga mata a dukan faɗin duniya.

Ko za ki iya taimakon mu wajen tanada wa mata, a kasashe da dama, a harsuna da dama?