MARABA DA ZUWA AL’UMMAN MU

Muraɗin zuciyar mu shine mu tanada maki kayakin yin binciken Littafi mai Tsarki, wanda ke nan a harsuna fiye da ashirin, tare da taimakon ki ki kafa ko ki samu al’ummaN mata masu kauna a yankin ku

MENENE LOVE GOD GREATLY?

Love GOD Greatly kungiya ne da ke taimakon mata su kaunaci Allah da dukan rayuwan su… ta wurin binciken Littafi mai Tsarki, fassara, mace ɗaya a lokoci guda

ZUCIYAR MU DA KE INGIZA KARFIN HIDIMAR MU

Wanda ta kafa Love GOD Greatly, Angela Perritt, ta yi bayani akan kuzarin ta domin wannan hidiman, da kuma yalwatan kaunan Allah domin matan dukan duniya.

SADU DA MASU FASSARA

Love GOD Greatly na ba da zarifin sauke litattafen bincike a cikin fiye da harsuna 20 daga yanan gizo. Wannan ta wurin hanyan mata da dama daga dukan faɗin duniya waɗanda suke fassara binciken Love GOD Greatly zuwa harshen su. Ki kalli bidiyon domin ki ji labaren su.

LABARIN MU

Taimakon mata su kaunaci Alla da rayuwan su…

ta wurin binciken Littafi mai Tsarki, fassara, mace ɗaya a lokoci guda.

MU HAƊA KAI

Cikin kauna muna haɗa hannu domin wannan manufar…
domin mu kaunaci Allah sosai da rayuwan mu…

Love GOD Greatly ya na farawa ne da shirin karanta Littafi mai Tsarki mai sauki, amma ba mu tsaya a nan ba. Mu na son haɗuwa a gidaje da Iklisiyoyi, saura kuma na haɗuwa da sauran mata ta yanan gizo a dukan faɗin duniya.

BUKATAN

Mu na gayyatan ki ki wuce littafin ki zama abokin tarayya domin taimakon fassaran wannan binciken

KI HAƊA KAI DA KUNGIYAN LOVE GOD GREATLY

Ki shiga kungiyan mu a Facebook, domin yin bincike a yanan gizo tare da sauran mata a harshen ki