LABARIN MU

Mu na begen shaidar godiyar mu da ke nan
kasa za su ba ki sha’awa da karfafawa.

LABARAI SU NA HANYAN ZUWA

Ya na hanyan Zuwa

MU HAƊA KAI

Cikin kauna muna haɗa hannu domin wannan manufar…
domin mu kaunaci Allah sosai da rayuwan mu…

Love GOD Greatly ya na farawa ne da shirin karanta Littafi mai Tsarki mai sauki, amma ba mu tsaya a nan ba. Mu na son haɗuwa a gidaje da Iklisiyoyi, saura kuma na haɗuwa da sauran mata ta yanan gizo a dukan faɗin duniya.